Market Cap Da Fully Diluted Value

Market Cap Da Fully Diluted Value

SCTv Africa

1 год назад

4,255 Просмотров

Ссылки и html тэги не поддерживаются


Комментарии:

Umarahmad Inuwa
Umarahmad Inuwa - 08.06.2023 19:42

Alhamdulillah. Ya kara suttura.

Ответить
Ramiyu Abdulmalik
Ramiyu Abdulmalik - 15.04.2023 00:43

We are Learning

Ответить
othman tech
othman tech - 13.02.2023 09:19

Allah maka Albarka

Ответить
Zubairu zubairu
Zubairu zubairu - 22.01.2023 01:11

Kayi qoqari mutumina, Allah ya qara arziqi

Ответить
Garba7080- EDUCATION TV
Garba7080- EDUCATION TV - 22.12.2022 10:22

allah yasaka da alkyairi da allah a shawarce wace exchanger yaka mata na yi amfani da ita wajan trade

Ответить
Adamu Dahiru
Adamu Dahiru - 07.12.2022 21:37

Allah saka da alheri

Ответить
Morden Activities
Morden Activities - 06.12.2022 12:08

Muna godiya Allah Yakara lafiya

Ответить
umar ahmad
umar ahmad - 06.12.2022 08:15

Oga a taimaka mana da coins da kake dasu a fevorite naka

Ответить
umar ahmad
umar ahmad - 06.12.2022 08:02

Masha Allah.
Muna godiya sosai Oga

Ответить
Kabiru Mohammed
Kabiru Mohammed - 06.12.2022 04:22

Aslm na fahimta sosai.don Allah oga sunusi ayi mana vedio akan live abitrage na coin da exchangers ma su saukin gas fee

Ответить
Aliyu Muhammad
Aliyu Muhammad - 04.12.2022 14:24

Thank you sir

Ответить
Abdull Usman
Abdull Usman - 02.12.2022 23:01

Good job sir 🎉 Allah yasa albarka 👏

Ответить
Kamalu Musa
Kamalu Musa - 02.12.2022 18:11

Jazakallahu khair
Allah ya kara Basira

Ответить
Coolalermeen ng
Coolalermeen ng - 02.12.2022 04:51

Allah Ya jikan Mahaifa, Ya saka da mafificin Alkhairi Sir.

Ответить
Usman Dayyabu
Usman Dayyabu - 02.12.2022 02:34

Masha Allah,
JazakumulLahu Khairan, Allah Yakara Daukaka mana SCTv

Ответить
MOHAMMED SAIDU
MOHAMMED SAIDU - 02.12.2022 01:02

Muna Godiya sosai oga

Ответить
Suleiman Usman
Suleiman Usman - 02.12.2022 00:42

Masha allah.well explained.allah yasaakada alheri

Ответить
soulaimane
soulaimane - 02.12.2022 00:34

Abban halifah🤩

Ответить
Abdullahi Hamisu
Abdullahi Hamisu - 01.12.2022 22:34

Allah yasaka da alkhairi Allah yajikan iyaye amma Dan Allah Oga kataimaka kabude mana signal Group dan Allah Muna godiya

Ответить
Komai da Komai Tv
Komai da Komai Tv - 01.12.2022 16:48

Sir pls muna son ka mana video yadda ake trading da trading volume kamar yadda ka bada shawara a Facebook naka. Min gode

Ответить
Abdullahi sani sarari
Abdullahi sani sarari - 01.12.2022 16:29

Gaskiya munajin dadin yanda kake wayar da kan mutane akan harkar crypto Allah ya saka da allhairi amma dan Allah inaneman alfarma a wurinka inaso kifada min ireiren wayannan coins din da kafada inayin harkar amma sabone ni bansanta sosaiba shine nakeso dan Allah koda numberkace kabani tayanda zan rika neman shawara a wurinka nagode

Ответить
Muhammad j adam
Muhammad j adam - 01.12.2022 16:14

Allaah yasaka maka da mafificin alkhairinsa jannatul firdaus mai gida

Ответить
sadiya rabiu akuyam
sadiya rabiu akuyam - 01.12.2022 16:05

Guru by nature

Ответить
Kasimu Shehu
Kasimu Shehu - 01.12.2022 14:00

Kokarin da kake
Sai muce Allah yasaka maka da mafificin alkhairi, Amen.

Ответить
Sa'eed Usman
Sa'eed Usman - 01.12.2022 13:30

Oga Sunusi Danjuma Ali Allah ya saka da alkhairi

Ответить
Musa Abubakar
Musa Abubakar - 01.12.2022 13:30

Godiya mai yawa OGA

Ответить
shafi'u laba tv
shafi'u laba tv - 01.12.2022 13:02

Muna godiya megida🙏

Ответить
umar sabo garba
umar sabo garba - 01.12.2022 12:51

Allah yasaka da alkairi

Ответить
Ibraheem Bello
Ibraheem Bello - 01.12.2022 12:44

First like and comment

Ответить