Комментарии:
Barka
ОтветитьAbinnan yana bani mamaki, kun gano an bawa wasu qayoyi, fadama baida wani amfani idan gaskia ne, kamasu yakamata kuyi da wanda suka basu, idan gaskia ne kenan, if not kenan kuna yada farofaganda ne dan kar mutane su kwaci yancinsu, sai dai su zauna suna kallonku kuna kwashe musu kudi abubuwa suna qara tsada ana kashe mutane ana kama wasu bakuyi komai ba, kuyi aikinku kawai kubar mutane suyi zanga zangarsu kuyi aiki wajen kame bata gari da zasuyi barna shine kawai magana
ОтветитьAllah ya kyauta
ОтветитьHaddai magan ganinku gaskiyane ayau in tuninbu yanaso kar,ai zanga zanga yana dawo da tallafin man fetur shikenan babu batun zanga zanga haryan xu babu matakin da talaka yagani da zaisashi yajanye daka batun zanga zanga 😮😮😮
ОтветитьDan allah ya maida talafin mai
ОтветитьKiristopa mussa kayi jouyin milki ka tsara kasa najeria
ОтветитьBaba wata hujja kama mutane basu futaba daman Acikin matsalar tsaro suke kuma bawani kawaii sunada wata manufa shine kawaii ammafa susani idan yan,arewa sunyi ko basiyiba to in,yan kudu sukayi sakon dayane shine neman sauyi
ОтветитьMhhh satinnan manyan Nigeria sunanta kwashe iyalansu sunaahiga Niger fiyedayadakuketinani
ОтветитьTo shi shugaban kasa ya maida tallafin man mana. Shima ai dan taurin kaine
ОтветитьKaryanbanza makaryata zamanin goodlok anyizangazan sai munyi mutanenbanza
ОтветитьAshema kunsqnsu mai yasa maku kamasuba
ОтветитьBaruwanmu da furganda zanga zanga saimuyi zanga zanga wllh karyane kawaii a mayar da talafi kukuma soja kuje zanfara
ОтветитьShegu stinan nu wato dai shi azzalumi kullum jindadin kansa ya sani .
Wannan zanga-zangar bawani da yaduki dauyinta da sunan ta,addanci,saidai idan kune zaku kawo ta,addanci tunda dama kunsaba idan zaku gyara ku gyara ku daina yaudarar kanku .
Dama kasar mu ai ku kuka lalata ta kuma kuka kafa yanta,adda , gamunan kullum cikin kisa kunhana komai ya shigo cikin kasar amma kwaya tayi yawa duk ya'yan mu sun lalace.
Dan haka ku daina yaudarar kanku yanzu kan talaka ya waye.
Jama,a kufito saboda Allah kufito da Niyar kawar da gwamnatin zalunci, ku kafa ta Allah wlh idan kuna da wannan Niyar toh lml zakzaky zai jagore mu, tan idan mun futo da Niyar shinkafa tayi stada ko mai yyi tsada idan ankashe mu ai bazamuci shinkafa ba ko musai man fetur, amma idan mun futo da Niyar kawar da zalunci kamar yadda Allah yai Umar Ni toh wlh ko mun mutu a wajan zamu mutu ne a matsayin shahidai, ba mu koma ga Allah ba ma,ana ba .
ОтветитьWallahi ninasan cewa wani shugaban sujo baiyawu a arewa kuma inyana yawu baida imani wallahi ninaje our town wallahi saida niyi kuka danaga wasu mutane gari
ОтветитьKarya kake yi Karen gwamnati muga matakin akasa kowa yana damummu da zaa dau mataki har yanzu ba'a gani akasa ba,kuyi juyin mulki mana,sai karya ku keta yimuna.
ОтветитьAmayar da talafi hine
Ответить😂😂 Karya suke wallahi
Ответить🇳🇬🤲🤲🤲🤲👍💚
ОтветитьHmm Nigeria 🇳🇬
An iyah hada comedy sosai fah😅😅
Karya keke, tsadar rayuwar Nigéria yafi tsanini ga sauran sascan duniya
ОтветитьKaji danburauba makaryacin banza sojan tinubu kasan kudin tinubu awurinka danbanza
ОтветитьKune yanta addar Nigeria sojojojin tinubu
ОтветитьNufinka Zaku Kashe Yayan Mutane Kenan Da Karyar Ta"addanci
Ответить